Ayyukan Manzanni 8:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Ka tuba daga wannan mugunta ka kuma yi addu’a ga Ubangiji. Wataƙila zai gafarta maka don irin tunanin da yake a zuciyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Saboda haka sai ka tuba da wannan mugun aiki naka, ka roƙi Ubangiji ko a gafarta maka abin da ka riya a zuciyarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |