Ayyukan Manzanni 8:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 dukan mutane kuwa, manyan da ƙanana, suka mai da hankali gare shi suka kuma ce, “Mutumin nan shi ne ikon Allah da aka sani a matsayin Iko Mai Girma” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Duk jama'a kuwa suka mai da hankali a gare shi, babba da yaro, suna cewa, “Mutumin nan, ai, ikon nan ne na Allah, da ake kira mai girma.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |