Ayyukan Manzanni 7:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Allah ya yi magana da shi ta haka, ‘Shekara ɗari huɗu, zuriyarka za tă yi baƙunci a wata ƙasar da ba tasu ba, za su yi bauta su kuma sha wulaƙanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Abin da Allah ya faɗa kuwa shi ne zuriyar Ibrahim za su yi baƙunci a wata ƙasa, mutanen ƙasar kuwa za su bautar da su, su kuma gwada musu tasku har shekara arbaminya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |