Ayyukan Manzanni 7:55 - Sabon Rai Don Kowa 202055 Amma Istifanus, cike da Ruhu Mai Tsarki, ya dubi sama ya kuma ga ɗaukakar Allah, da Yesu kuma tsaye a hannun dama na Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki55 Amma Istifanas, a cike da Ruhu Mai Tsarki, sai ya zuba ido sama, ya ga ɗaukakar Allah, da kuma Yesu tsaye a dama ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |