Ayyukan Manzanni 7:54 - Sabon Rai Don Kowa 202054 Da membobin Sanhedrin suka ji haka, sai suka yi fushi suka ciji haƙoransu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki54 Da suka ji haka, suka husata ƙwarai da gaske, har suka ciji baki don jin haushinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |