Ayyukan Manzanni 7:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 “ ‘Sama ne kursiyina, duniya kuma wurin ajiye tafin ƙafata. Wane irin gida za ka gina mini? Ko kuwa ina wurin hutuna zai kasance? In ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki49 “ ‘Allah ya ce, Sama ita ce kursiyina, Ƙasa kuwa matashin ƙafata. Wane wuri kuma za ku gina mini? Ko kuwa wane wuri ne wurin hutuna? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |