Ayyukan Manzanni 7:41 - Sabon Rai Don Kowa 202041 A lokacin ne suka ƙera gunki mai siffar ɗan maraƙi. Suka kawo masa hadayu suka kuma yi bikin girmama abin da suka ƙera da hannuwansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki41 A lokacin nan suka ƙera ɗan maraƙi, suka yanka wa gunkin nan hadaya, suka riƙa farin ciki da aikin da suka yi da hannunsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |