Ayyukan Manzanni 7:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Ya kasance a cikin taron nan a hamada, tare da mala’ikan da ya yi magana da shi a Dutsen Sinai, da kuma tare da kakanninmu; ya kuma karɓi kalmomi masu rai don yă miƙa mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki38 Shi ne kuma wanda yake a cikin Ikkilisiyar nan a jeji tare da mala'ikan da ya yi masa magana a Dutsen Sinai, tare da kakanninmu kuma. Shi ne kuma ya karɓo rayayyiyar magana domin ya kawo mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |