Ayyukan Manzanni 6:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Saboda haka maganar Allah ta yaɗu. Yawan almajirai a Urushalima kuwa ya yi saurin ƙaruwa, firistoci masu yawa kuma suka zama masu biyayya ga wannan bangaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Maganar Allah kuwa sai ƙara haɓaka take yi, yawan masu bi kuma a birnin Urushalima sai ta ƙaruwa yake yi ƙwarai da gaske, firistoci masu yawan gaske kuma suka yi na'am da bangaskiyar nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |