Ayyukan Manzanni 6:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sa’an nan a asirce suka zuga waɗansu mutane su ce, “Mun ji Istifanus ya faɗa kalmomin saɓo game da Musa da kuma Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Sai suka zuga mutane a asirce, su kuwa suka ce, “Mun ji shi yana zagin Musa, yana saɓon Allah.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |