Ayyukan Manzanni 5:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Bitrus ya tambaye ta ya ce, “Gaya mini, kuɗin da yake da Ananiyas kuka sayar da filin ke nan?” Ta ce, “I, haka ne muka sayar.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Sai Bitrus ya ce mata, “Gaya mini, shin, haka kuka sayar da gonar nan?” Sai ta ce, “I, haka ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |