Ayyukan Manzanni 4:31 - Sabon Rai Don Kowa 202031 Bayan suka yi addu’a, sai inda suka taru ya jijjigu. Dukansu kuwa suka cika da Ruhu Mai Tsarki, suka yi ta shaidar maganar Allah babu tsoro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki31 Bayan sun yi addu'a, wurin da suke a tattare ya raurawa. Sai duk aka cika su da Ruhu Mai Tsarki, suka yi ta faɗar maganar Allah gabagaɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |