Ayyukan Manzanni 4:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Ka yi magana ta wurin Ruhu Mai Tsarki ta bakin bawanka, kakanmu Dawuda cewa, “ ‘Don me ƙasashe suke fushi, mutane kuma suke ƙulla shawara a banza? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 wanda ta Ruhu Mai Tsarki, ta bakin kakanmu Dawuda baranka, ka ce, “ ‘Don me al'ummai suka husata? Kabilai kuma suka yi makidar al'amuran wofi? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |