Ayyukan Manzanni 4:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Bayan ƙarin barazana sai suka bar su su tafi. Ba su iya yanke shawara yadda za a hore su ba, domin dukan mutane suna yabon Allah saboda abin da ya faru. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 Da kuma suka daɗa yi musu kashedi, suka sake su, don sun rasa yadda za su hore su saboda jama'a, domin dukan mutane suna ɗaukaka Allah saboda abin da ya auku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |