Ayyukan Manzanni 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Da suka ga ƙarfin halin Bitrus da Yohanna suka kuma gane cewa su marasa ilimi ne, talakawa kuma, sai suka yi mamaki suka kuma lura cewa waɗannan mutane sun kasance tare da Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 To, da suka ga ƙarfin halin Bitrus da Yahaya, suka kuma gane marasa ilimi ne, talakawa kuma, suka yi mamaki, suka kuwa shaida su, a kan dā suna tare da Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |