Ayyukan Manzanni 3:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Sai Bitrus ya ce, “Azurfa ko zinariya ba ni da su, amma abin da nake da shi, shi zan ba ka. A cikin sunan Yesu Kiristi Banazare, ka yi tafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Amma Bitrus ya ce, “Kuɗi kam, ba ni da su, amma abin da nake da shi, shi zan ba ka. Da sunan Yesu Almasihu Banazare, yi tafiya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |