Ayyukan Manzanni 3:25 - Sabon Rai Don Kowa 202025 Ku kuwa magādan annabawan ne da kuma na alkawarin da Allah ya yi da kakanninku. Ya ce wa Ibrahim, ‘Ta wurin zuriyarka, dukan kabilan duniya za su sami albarka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki25 Ku ne tsatson annabawa, ku ne kuma magadan alkawarin da Allah ya yi wa kakanninku, da ya ce wa Ibrahim, ‘Ta zuriyarka ne za a yi wa dukkan kabilan duniya albarka.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |