Ayyukan Manzanni 3:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Kuka kashe tushen rai, amma Allah ya tashe shi daga matattu. Mu shaidu ne ga wannan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 kuka kuwa kashe Tushen Rai, amma Allah ya tashe shi daga matattu, mu kuwa shaidu ne ga haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |