Ayyukan Manzanni 3:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Tun mai bawan yana riƙe da Bitrus da Yohanna, dukan mutanen suka yi mamaki, suka zo wurinsu a guje a inda ake kira Shirayin Solomon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Tun yana riƙe da Bitrus da Yahaya, duk jama'a suka sheƙa a guje zuwa wurinsu a cikin shirayin da ake kira Shirayin Sulemanu, suka ruɗe don mamaki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |