Ayyukan Manzanni 28:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Mutanen tsibirin kuwa suka nuna mana babban alheri. Suka hura wuta suka marabce mu duka saboda ana ruwan sama da kuma sanyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Mutanen garin kuwa sun yi mana alheri matuƙar alheri, don sun hura wuta sun karɓe mu, mu duka, saboda ana ruwa, ga kuma sanyi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |