Ayyukan Manzanni 27:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Kashegari muka sauka a Sidon; Juliyos kuwa, cikin alheri ga Bulus, ya bar shi yă je wajen abokansa domin su biya masa bukatunsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Kashegari ga mu a Sidon. Yuliyas kuwa ya yi wa Bulus alheri, ya ba shi izini ya je ya gano abokansa, su yi masa taimako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |