Ayyukan Manzanni 27:27 - Sabon Rai Don Kowa 202027 A dare na goma sha huɗu iska dai tana ta korarmu a Tekun Adiriyatik, wajen tsakar dare sai masu tuƙin jirgin suka zaci sun yi kusa da ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki27 A dare na goma sha huɗu, ana ta kora mu sakaka a bahar Adariya, wajen tsakar dare sai masu tuƙi suka zaci mun yi kusa da ƙasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |