Ayyukan Manzanni 27:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 ya ce, ‘Kada ka ji tsoro, Bulus. Lalle za ka tsaya a gaban Kaisar a yi maka shari’a; Allah kuma cikin alherinsa ya ba ka dukan rayukan mutanen da suke tafiya tare da kai.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 ya ce, ‘Kada ka ji tsoro Bulus, lalle za ka tsaya a gaban Kaisar, ga shi kuma, Allah ya amsa ya yardar maka duk abokan tafiyarka su tsira.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |