Ayyukan Manzanni 27:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Amma yanzu ina ƙarfafa ku ku yi ƙarfin hali, domin ba ɗayanku da zai rasa ransa; jirgin ruwan ne kaɗai zai hallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 To, a yanzu, ina yi muku gargaɗi ku yi ƙarfin hali, don ba wanda zai yi hasarar ransa a cikinku, sai dai a yi hasarar jirgin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |