Ayyukan Manzanni 27:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Da iska ta fara busowa daga kudu a hankali, sai suka yi tsammani sun sami abin da suke nema; saboda haka suka janye ƙugiyar jirgin ruwa suka bi ta gefen tsibirin Kirit. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 Da iska ta buso daga kudu sannu sannu, a tsammaninsu muradinsu ya biya ke nan, sai suka janye anka suka bi ta gefen tsibirin Karita gab da gaci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |