Ayyukan Manzanni 26:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 musamman ma domin ka saba sosai da dukan al’adun Yahudawa da kuma maganganunsu. Saboda haka ina roƙonka ka saurare ni da haƙuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 musamman da yake gwani ne kai ga sanin al'adun Yahudawa da maganganunsu. saboda haka, ina roƙonka ka saurare ni da haƙuri. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |