Ayyukan Manzanni 26:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Dukanmu muka fāɗi ƙasa, na kuwa ji wata murya tana ce mini da harshen Arameyik, ‘Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mini? Yana da wuya ka shuri tsinken tsokanar dabba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki14 Da duk muka fāɗi, sai na ji wata murya tana ce mini da yahudanci, ‘Shawulu, Shawulu, don me kake tsananta mini? Da wuya a gare ka ka yi ta shuri bisa a kan tsini.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |