Ayyukan Manzanni 25:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Festus, da yake yana so yă yi wa Yahudawa alfarma, sai ya ce wa Bulus, “Ka yarda ka je Urushalima a yi maka shari’a a can a gabana a kan waɗannan zarge?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Festas kuwa don neman farin jini wurin Yahudawa, ya amsa ya ce wa Bulus, “Ka yarda ka je Urushalima a yi maka shari'a a can a kan waɗannan abubuwa a gabana?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |