Ayyukan Manzanni 24:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Bayan ’yan kwanaki da dama sai Felis ya zo da matarsa Durusilla, mutuniyar Yahuda. Sai ya aika a zo da Bulus ya kuma saurare shi da yake magana game da bangaskiya cikin Kiristi Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki24 Bayan 'yan kwanaki Filikus ya zo tare da matarsa, Durusila, wata Bayahudiya. Sai ya aika a zo da Bulus, ya kuwa saurare shi a kan maganar gaskatawa da Almasihu Yesu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |