Ayyukan Manzanni 22:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Waɗanda dā suke shirin yin masa tambayoyi suka ja da baya nan da nan. Shugaban ƙungiyar sojan kansa ya tsorata da ya fahimci cewa ya sa wa Bulus, ɗan ƙasar Roma sarƙa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 Saboda haka, waɗanda suke shirin tuhumarsa, suka rabu da shi nan da nan. Shi ma shugaban da ya fahimci Bulus Barome ne, sai ya tsorata, ga shi kuwa, ya ɗaure shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |