Ayyukan Manzanni 22:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Taron suka saurari Bulus sai da ya yi wannan magana. Sa’an nan suka ɗaga muryoyinsu suka yi ihu suka ce, “A raba duniya da wannan mutum! Bai cancanci yă rayu ba!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki22 Suna ta sauraronsa har ya iso kalmar nan, sai suka ɗau ihu suka ce, “A kashe shi! A raba irin mutumin nan da duniya, bai kyautu ya rayu ba!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |