Ayyukan Manzanni 22:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Ya tsaya kusa da ni ya ce, ‘Ɗan’uwa Shawulu, ka sami ganin garinka!’ A daidai lokacin kuwa na iya ganinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 ya zo ya tsaya a kusa da ni, ya ce mini, ‘Ya ɗan'uwana Shawulu, ganinka yă komo maka.’ Nan tāke, sai ganina ya komo, na kuwa gan shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |