Ayyukan Manzanni 22:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 “Wani mutumin da ake kira Ananiyas ya zo ya gan ni. Shi mai ibada ne wajen kiyaye dokoki wanda dukan Yahudawan da suke zama a can suna girmama shi ƙwarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 “Sai kuma wani mai suna Hananiya, mai bautar Allah ne wajen bin Shari'a, wanda duk Yahudawan da suke zaune a can suke yabo, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |