Ayyukan Manzanni 22:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 “Sai na yi tambaya, na ce, ‘Me zan yi, ya Ubangiji?’ “Ubangiji ya ce, ‘Tashi, ka tafi cikin Damaskus. A can za a faɗa maka duk abin da aka shirya za ka yi.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Sai na ce, ‘To, me zan yi, ya Ubangiji?’ Sai ubangiji ya ce mini, ‘Tashi, ka shiga Dimashƙu, a can ne za a faɗa maka duk abin da aka ɗora maka ka yi.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |