Ayyukan Manzanni 22:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 “’Yan’uwa da iyaye, ku saurari kāriyata yanzu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 “Ya ku 'yan'uwa da shugabanni, ku ji hanzarin da zan kawo muku a yanzu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Ku dubi abin da wannan baƙin ciki irin na tsoron Allah ya kawo muku mana, ya sa ku marmarin aikatawa, da nuna cewa kun yi kuskure, ya sa kuka yi fushi, kuka kuma ji tsoro, ya sa kuka sa zuciya, kuka kuma sa aniya, ya sa kuna a shirye ku ga an yi horon da ya dace. Game da wannan sha’ani kam, lalle ta kowace hanya kun nuna cewa ba ku da laifi.