Ayyukan Manzanni 21:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Da muka tashi kashegari, sai muka isa Kaisariya muka kuma sauka a gidan Filibus mai bishara, ɗaya daga cikin Bakwai ɗin nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Kashegari muka tashi muka zo Kaisariya, muka shiga gidan Filibus mai yin bishara, wanda yake ɗaya daga cikin bakwai ɗin nan, muka sauka a wurinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |