Ayyukan Manzanni 21:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Muka ci gaba da tafiyarmu daga Taya muka sauka a Tolemayis, inda muka gai da ’yan’uwa muka yi kwana ɗaya tare da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Da muka gama tafiyarmu daga Taya, muka isa Talamayas, muka gaisa da 'yan'uwa, muka kuma kwana ɗaya a wurinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |