Ayyukan Manzanni 20:32 - Sabon Rai Don Kowa 202032 “To, yanzu na danƙa ku ga Allah da kuma ga maganar alherinsa, wadda za tă iya gina ku ta kuma ba ku gādo a cikin dukan waɗanda aka tsarkake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki32 To, yanzu na danƙa ku ga Ubangiji, maganar alherinsa kuma tă kiyaye ku, wadda ita take da ikon inganta ku, ta kuma ba ku gādo tare da dukan tsarkaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |