Ayyukan Manzanni 20:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Sa’ad da hayaniyar ta kwanta, sai Bulus ya aika a kira almajiran, kuma bayan ya ƙarfafa su, sai ya yi bankwana ya tafi Makidoniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Bayan hargowar nan ta kwanta, Bulus ya kira masu bi, bayan ya ƙarfafa musu zuciya, ya yi bankwana da su, ya tafi ƙasar Makidoniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |