Ayyukan Manzanni 19:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Bulus ya ce, “Ai, baftismar Yohanna, baftisma ce ta tuba. Ya ce wa mutane su gaskata a wani wanda yake zuwa bayansa, wato, Yesu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Bulus ya ce, “Ai, Yahaya baftisma ya yi a tuba, yana faɗa wa mutane su gaskata da mai zuwa bayansa, wato Yesu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |