Ayyukan Manzanni 19:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai mutumin da yake da mugun ruhun ya fāɗa musu ya sha ƙarfinsu duka. Ya yi musu dūkan tsiya har suka fita a guje daga gidan tsirara jini yana zuba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Mutumin nan mai aljanin sai ya daka tsalle, ya fāɗa musu, ya fi ƙarfinsu dukkansu, ya ci ɗunguminsu, har suka fita daga gidan a guje, a tuɓe, suna masu rauni. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |