Ayyukan Manzanni 18:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’ad da Sila da Timoti suka iso daga Makidoniya, sai Bulus ya ba da kansa ga yin wa’azi kaɗai, yana tabbatar wa Yahudawa cewa Yesu shi ne Kiristi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Sa'ad da Sila da Timoti suka zo daga Makidoniya, Bulus ya dukufa a kan yin wa'azi, yana tabbatar wa Yahudawa, cewa Almasihu dai Yesu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |