Ayyukan Manzanni 17:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma da ba su same su ba, sai suka ja Yason da waɗansu ’yan’uwa zuwa gaban mahukuntan birnin, suna ihu suna cewa, “Waɗannan mutanen da suke tā da fitina ko’ina a duniya sun iso nan, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Da ba su same su ba, suka jawo Yason da waɗansu 'yan'uwa, har gaban mahukuntan garin, suna ihu suna cewa, “Mutanen nan masu ta da duniya a tsaye, ga su sun zo nan ma, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |