Ayyukan Manzanni 17:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Waɗansu mutane kima suka zama mabiyan Bulus suka kuwa gaskata. A cikinsu kuwa akwai Diyonasiyus ɗan Majalisar Areyofagus, haka kuma wata mace mai suna Damaris, da waɗansu dai haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki34 Amma waɗansu mutane suka koma wajensa suka ba da gaskiya, a cikinsu har da Diyonisiyas, ɗan majalisar Tudun Arasa, da wata mace mai suna Damarisa, da waɗansu dai haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |