Ayyukan Manzanni 17:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 yana musu bayani da tabbatarwa cewa dole Kiristi ya sha wahala ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, “Wannan Yesu da nake sanar muku shi ne Kiristi.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 yana yi musu bayani, yana kuma tabbatarwa, cewa lalle ne, Almasihu yă sha wuya, ya kuma tashi daga matattu. Ya kuma ce, “Yesun nan da nake sanar muku, shi ne Almasihu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |