Ayyukan Manzanni 17:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 “Saboda haka da yake mu zuriyar Allah ce, kada mu yi tsammani cewa kamannin Allah yana kama da zinariya ko azurfa ko dutse, siffar da mutum ya ƙago ta wurin dabararsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki29 To, da yake mu zuriyar Allah ne, ai, bai kamata mu tsammaci Allah na kama da wata surar zinariya, ko ta azurfa, ko ta dutse ba, wadda mutum ya ƙago ta dabararsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |