Ayyukan Manzanni 17:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Daga mutum ɗaya, ya halicci kowace al’ummar mutane, don su zauna a duk duniya; shi ne kuma ya ƙaddara lokuta bisa ga tsarinsu da kuma inda za su kasance. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki26 Shi ne kuma ya halicci dukkan al'umma daga tsatso ɗaya, domin su zauna a dukan sararin duniya, ya kuma ƙayyade zamanansu da iyakokin ƙasashensu, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |