Ayyukan Manzanni 17:17 - Sabon Rai Don Kowa 202017 Saboda haka ya yi ta muhawwara a majami’a da Yahudawa da kuma Hellenawa masu tsoron Allah, haka kuma da waɗanda yake tararwa a bakin kasuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki17 A kowace rana ya yi ta muhawwara a cikin majami'a da Yahudawa, da waɗansu masu ibada, da kuma waɗanda yake tararwa a bakin kasuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |