Ayyukan Manzanni 17:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Bereyawa kuwa sun fi Tessalonikawa hankali, gama sun karɓi saƙon da marmari ƙwarai, suka kuma yi ta yin bincike Nassosi kowace rana su ga ko abin da Bulus ya faɗa gaskiya ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 To, waɗannan Yahudawa kam, sun fi na Tasalonika dattaku, domin sun karɓi Maganar hannu biyu biyu, suna ta nazarin Littattafai kowace rana, su ga ko abin haka yake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |