Ayyukan Manzanni 16:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Da dare Bulus ya ga wahayin wani mutumin Makidoniya yana tsaye yana roƙonsa cewa, “Ka zo Makidoniya ka taimake mu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Wata rana da daddare aka yi wa Bulus wahayi, ya ga wani mutumin ƙasar Makidoniya na tsaye, yana roƙonsa yana cewa, “Ka ƙetaro Makidoniya, ka taimake mu mana.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |